Kumbotso
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | jihar Kano | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 158 km² | |||
Tsarin Siyasa | ||||
Majalisar zartarwa |
supervisory councillors of Kumbotso local government (en) ![]() | |||
Gangar majalisa | Mazaɓar kumbotso | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Kumbotso ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Kano, Nijeriya. Kumbotso tana da mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) su ne kamar haka: Mazaɓar Kumbotso, Panshekara, Chiranchi, Chalawa, Ɗan Maliki, Gurin Gawa, Na'ibawa, Unguwar Rimi, Kureken Sani, Mariri da Yan Shana.
Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]
Labarin Ƙasa[gyara sashe | gyara masomin]
Garin Kumbotso na zaune a 11° 5' s -12°N da longitude 8° 24' W to 8° 40' E. Tana ɗaya daga cikin ƙananan hukumomin Jihar Kano, ta haɗa yanki da Madobi daga kudu da yamma,daga arewa-maso yamma da garin Rimin gado sannan daga arewa da garin Gwale sannan da gabas da ƙaramar hukumar Tarauni.[1].
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Sampling site at Kumbotso Local Government Area, Kano State. | Download Scientific Diagram". www.researchgate.net. Retrieved 2021-07-23.
Kananan Hukumomin Jihar Kano |
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.