Tudun Wada
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | jihar Kano | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 141,288 (1991) | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Tudun Wada wani yanki ne a yankin Kaduna_ ta Kudu wanda ke cikin birnin Kaduna, babban birnin Jihar Kaduna a Arewacin Najeriya, Najeriya . [1] Lambar gidan waya ta yankin ita ce 800.
