Jump to content

Kiru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kiru

Wuri
Map
 11°42′N 8°06′E / 11.7°N 8.1°E / 11.7; 8.1
Territory claimed by (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Kano
Yawan mutane
Faɗi156,584 (1991)
• Yawan mutane168.91 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili927 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwasupervisory councillors of Kiru local government (en) Fassara
Gangar majalisaKiru legislative council (en) Fassara

Kiru Ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Kano Nijeriya. Hedikwatarta tana cikin garin Kiru. Tana da fadin kasa 927 km2 da yawan jama'a da suka kai 264,781 a lissafin kidayar 2006. Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 711.[1]

Kiru tana cikin yankin Kano ta Kudu (Kano South Senatorial District) a Jihar Kano. Ƙaramar hukumar tana da manyan hanyoyi da suka haɗa garin da sauran yankuna na jihar, ciki har da hanyar Kiru–Karaye–Gwarzo wacce ke ɗaya daga cikin manyan hanyoyin sufuri a yankin.

Akwai wasu manyan hanyoyi a cikin garin Kiru kamar Hospital Road, Sarkin Yaki Road, Babba Duna Road, Tahfeez Road, Dabo Road, Makama Road, Kamanda Road da kuma Zaria Road.

Daga cikin manyan garuruwa da ke cikin ƙaramar hukumar Kiru akwai Kafin Maiyaki, inda ake samun Kwanar Dangora, ɗaya daga cikin manyan cibiyoyin kasuwanci a yankin Kano ta Kudu. Sauran garuruwa sun haɗa da Yako, Alhazawa, Dangora, Dashi, Kogo, bargoni, Gajale da sauransu.

  1. ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi