Rogo (ƙaramar hukuma)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgRogo

Wuri
 11°34′00″N 7°50′00″E / 11.5667°N 7.8333°E / 11.5667; 7.8333
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a Nijeriyajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 802 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Rogo ƙaramar hukuma ce a cikin jihar Kano, Nijeriya . Hedikwatar ta tana cikin garin Rogo.

Tana da yanki 802 km da yawan jama'a 227,742 a ƙidayar 2006. kuma tana da iyaka da ƙaramar hukumar makarfi Kaduna daga kudu kuma tayi iyaka da ƙafur da ƙaramar hukumar Ɗanja daga Jihar Katsina daga Yammacin an daga Ƙaraye ta arewa daga gabas Ƙaramar Hukumar Ƙiru. Ƙaramar Hukumar Rogo tana da mazaɓu na siyasa guda 10, Wanda suka haɗa da:

Beli, Falgore, Fulatan, Gwangwan, Jajaye, Rogo Ruma, Rogo, Sabon Gari, Ruwan Bago, Zarewa, Zoza. Lambar gidan waya na yankin 704. [1][2][3]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi