Maciji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Maciji
Mataccen maciji a hannu
Maciji yafidda dafi
koren maciji
Mutum yana wasa da maciji
Macijin ruwa

Maciji dabba ne daga cikin rukunin dabbobin da ake kira reptiles wato a hausance; Dabbobi mara sa gashi kenan.

Maciji dabbane mai matukar hadari sosai kuma yanada nau'ika sosai; akwai na ruwa akwai na tsandauri kuma suma akwaisu iri-iri daban_daban.

Irinsu mesa, kasa, kububuwa Dadai sauransu.