Zakara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tsoho yakam zakara
Kaza da zakara
Zakara
zakaran kasar indiya
Zanen zakara

Zakara dai ɗaya ne daga cikin tsuntsaye wanda kuma muke kiwo agidajen mu wanda ba kasafai yake tashiba macenshi itace kaza yana girma sosai kuma idan yariƙa yanayin kwai ƙarami kamar na tsuntu. Wanda yana daga falalarsa Shine yake tashin mutanen da asuba. Haka yana daga cikin imanin musulmi shine yin addu'a alokacin dayayi kuka (cara) domin tabbas yaga mala'kun Allah mai rahama. Haka kuma wasu sukan fassara mafarkinshi idan mutum yayi. Zakara iri irine kowacce kasa da irin nata zakaran kamar yadda kowace kasa da irin nata mutanen, akwai na italiya, Birtaniya, indiya, jamani

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]