Harshe
Appearance
|
Wikimedia disambiguation page (en) |
Harshe (yare). Wani manhaji ne da ake amfani da shi wajen isar da sako tsakanin al'umma da ke da alaka da juna ta fuskar al'ada.
yare - Harshe (gaba). Wata gaba ce a jikin dan Adam dake cikin baki, ana amfani da shi wajen dandano da kuma motsi yayin furta kalma a lokacin magana.
