Ciwo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Ciwo rashin gazawa ne lakar jikin mutum ko wani abu mai rai, galibi akan ce ciwo idan abu mai rai ya rasa wasa ikon sa, kaman gani, tafiya, kuzari, lumfashi da dai sauransu. A wani lokaci kuma akan ce ciwo idan aka rauna ta mutum ta hanyar fitar masa da jini ko kuma buguwa ko karaya