Kai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kai
class of anatomical entity (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na cardinal body part (en) Fassara da particular anatomical entity (en) Fassara
Bangare na body (en) Fassara
Has cause (en) Fassara cephalization (en) Fassara
Alaƙanta da neck (en) Fassara
NCI Thesaurus ID (en) Fassara C12419
hoton kan mutane biyu
kashin kan mutu

Kai Na nufin abubuwa kamar haka;

Sashen jikin halitta[gyara sashe | gyara masomin]

Kai Na nufin bangaren/sashin daga jikin halitta, kuma shine abuna farkon kallo kuma na sama daDA ake Fara gani idan an kalli jikin halitta.

Karin bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Bahaushe yana amfani da gundarin kalmar kai a waje dadama, kamar:

Amincewa: Bahaushe yana nuna amincewa da abu ta hanyar gyada kai. Shi kuwa gyada kai shi ne a daga kai sama sannan a dawo da shi kasa cikin ruwan sanyi sannan a dan girgiza shi (ya yi sama ya dawo kasa kamar sau biyu). Yin wannan daidai yake da fadin “To” ko kuma “E” da baki.

kin Amincewa: Bahaushe yana nuna rashin amincewa da abu ta hanyar kada kadai. Shi kuwa kada kai ana yin sa ne ta hanyar juya kai daga dama zuwa hagu ko kuma daga hagu zuwa dama, duk ta gefen da aka fara daidai ne. Yin haka daidai yake da fadin “A’a” ko kuma “Ban yarda ba”.

Tsawatarwa: Bahaushe yana tsawatarwa ta hanyar kada kai da sauri-da-sauri fiye dana  kin amincewa sanan kuma a halin fuska tana murtuke. Yin wannan, daidai yake da faɗin “Kai” ko “Kul” ko “Bari” da sauransu

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]