Barbados

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Barbados
Flag of Barbados.svg Coat of arms of Barbados (2).svg
Administration
Head of state Elizabeth II
Capital Bridgetown (en) Fassara
Official languages Turanci
Geography
BRB orthographic.svg da LocationBarbados.svg
Area 439 km²
Demography
Population 285,719 imezdaɣ. (2017)
Density 650.84 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−04:00 (en) Fassara
Internet TLD .bb (en) Fassara
Calling code +1246
Currency Barbadian dollar (en) Fassara
gov.bb
Tutar Barbados.
Wani babban tsibirin kasar barbados mai gine gine
Birnin Barbados
Kasar Barbados

Barbados ko Babedos[1] (da Turanci: Barbados; da Faransanci: Barbade) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Barbados birnin Bridgetown ne. Barbados tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 430. Barbados tana da yawan jama'a 294,560, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Barbados tsibiri ce a cikin Tekun Karibiyan.

Daga shekara ta 2018, gwamnan ƙasar Barbados Sandra Mason ce. Firaministan ƙasar Barbados Mia Mottley ce daga shekara ta 2018.

kudin kasar Barbados

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.