Philadelphia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Philadelphia.

Philadelphia ko Filadelfiya (lafazi: /filadelfiya/) birni ce, da ke a jihar Fensilfaniya, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 1,567,872 (miliyan ɗaya da dubu dari biyar da sittin da bakwai da dari takwas da saba'in da biyu). An gina birnin Philadelphia a shekara ta 1682.