Bahamas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Bahamas
Commonwealth of the Bahamas
Flag of the Bahamas.svg Coat of arms of the Bahamas.svg
Administration
Head of state Elizabeth II
Capital Nassau (en) Fassara
Official languages Turanci
Geography
Bahamas in its region.svg da The Bahamas on the globe (Americas centered).svg
Area 13878 km²
Borders with Tarayyar Amurka
Demography
Population 395,361 imezdaɣ. (2017)
Density 28.49 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−05:00 (en) Fassara
Internet TLD .bs (en) Fassara
Calling code +1242
Currency Bahamian dollar (en) Fassara
bahamas.com
Tutar Bahamas.

Bahamas[1] (da Turanci: The Bahamas) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Bahamas birnin Nassau ne. Bahamas tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 13,878. Antigua da Barbuda tana da yawan jama'a 385,637, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Bahamas ƙungiyar tsibirai ce (tana da tsibirai dari bakwai) a cikin Tekun Karibiyan.

Daga shekara ta 2019, gwamnan ƙasar Bahamas Cornelius A. Smith ce. Firaministan ƙasar Bahamas Hubert Minnis ne daga shekara ta 2017.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.