Sanyi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sanyi lokaci ne na iska wanda ke kewaya busashshiya wanda ke mai da Ruwa izuwa daskararre. Sannan sanyi lokaci ne dake zuwa a duk shekara Sannan akwai ƙasashen da sunyi fice wajen sanyi Kamar Rasha, Landon da dai sauran su.