Guangzhou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Guangzhou.

Guangzhou (lafazi : /kwantesehu/) birni ne, da ke a ƙasar Sin. Guangzhou tana da yawan jama'a 20,800,654, bisa ga jimillar 2013. An gina birnin Guangzhou a karni na uku kafin haifuwan annabi Issa.