Bisau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Globe icon.svgBisau
Bandeira Bissau.PNG Blason gw Bissau.svg
20130610 - Monumento aos Heróis da Independência.jpg

Wuri
Map
 11°51′33″N 15°35′44″W / 11.8592°N 15.5956°W / 11.8592; -15.5956
Ƴantacciyar ƙasaGuinea-Bissau
Autonomous sector of Guinea-Bissau (en) FassaraBissau Autonomous Sector (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 492,004 (2015)
• Yawan mutane 6,348.44 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 77.5 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Geba River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 0 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1687
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 GW-BS

Bisau ko Bissau birni ne, da ke a ƙasar Gine-Bisau. Shi ne babban birnin ƙasar Gine-Bisau. Bisau yana da yawan jama'a 492,004, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Bisau a shekara ta 1687.