Ashana
Appearance
Ashana | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | kayan aiki da fire-making tool (en) |
Amfani | firelighting (en) |
Ashana dai wata abu ce da ake amfani da ita wajen kunna wuta ko ƙyasta wuta, kuma Ashana abu ce da zamani ya kawo ta domin da ba da ita ake amfani ba, ana amfani da duwatsu ne wajen kunna wuta daga ƙarshe aka samu cigaba na samun Ashana.[1]