Zaɓe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wikidata.svgzaɓe
2006 Italy voting hand.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na yin zabe da competition (en) Fassara
Bangare na siyasa, organization (en) Fassara da association (en) Fassara
Rumfar Zabe

Zaɓe wani aiki ko yanayi ne da ake haduwa domin cimma matsaya ga wasu al'umma dan zaban mutum daya da zai rike wani aikin gudanarwan jama'a.[1] Zabe yazama ayanzu itace hanya kadai da akebi dan samun wakilci na dimokradiyya tun daga karni na 17th.[1] Ta hanyar zabe ne ake samun wadanda zasu yi wakilci a Majalisa, ko a bangaren zartaswa da shari'a, da kuma kananan hukumomi ko yankuna a kasa. Irin wannan tsari ana aiwatar dashi a yawancin bangarorin masu zaman Kansu da hukumomin kasuwanci, ko kulubi har izuwa kungiyoyin sa-kai da corporations.[2]

yadda ake gudanar da zabe kenan

Amfani da zabe amatsayin abun ciro wakilai a dimokradiyyar zamani yasaba was irin dimokradiyyan archetype, na zamanin da a Athens, inda ba'a zabe, Dan anaganin kamar wani abu ne da akekira oligarchic institution, kuma yawancin ofisoshin siyasu ana cike gurbinsu ne ta hanyar amfani da sortition, wanda aka sani da allotment, inda masu rike da ofisoshi wasu ke babbu ke nada su.[3]

Electoral reform describes the process of introducing fair electoral systems where they are not in place, or improving the fairness or effectiveness of existing systems. Psephology is the study of results and other statistics relating to elections (especially with a view to predicting future results).

yadda ake jefa kuri'a kenan

Ayi zabe na nifin a zabi ko a yanke hukinci a game da wanda zaiyi jagoranci jama'a ko kungiya ko hukuma. Mafi yawancin zabe a wannan lokacin anayin amfani ne da takardun kada kuri'a musamman ma a kasar Amurika.

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "Election (political science)," Encyclopedia Britanica Online. Retrieved 18 August 2009
  2. Cite book|title = Robert's Rules of Order Newly Revised|last = Robert|first = Henry M.|publisher = Da Capo Press|year = 2011|isbn = 978-0-306-82020-5|location = Philadelphia, PA|pages = 438–446|edition = 11th|display-authors=etal
  3. Headlam, James Wycliffe (1891). Election by Lot at Athens. p. 12.