Keke
Appearance
keke | |
---|---|
mode of transport (en) da individual means of transport (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | velocipede (en) , two-wheeler (en) da sports equipment (en) |
Kayan haɗi | karfe, carbon-fiber-reinforced polymer (en) da fiberglass (en) |
Yana haddasa | Tafiya |
Mai ganowa ko mai ƙirƙira | Karl Drais (mul) da Kirkpatrick Macmillan (en) |
Time of discovery or invention (en) | 1885 |
Ta jiki ma'amala da | road (en) |
Designed to carry (en) | cyclist (en) |
Hashtag (en) | Fahrrad, ровар, rower da koło |
Tarihin maudu'i | history of the bicycle (en) |
Source of energy (en) | human energy (en) |
Amfani wajen | cyclist (en) , courier (en) , paramedic (en) da bicycle courier (en) |
Uses (en) | pedal crank drive (en) da cycling infrastructure (en) |
Rukunin da yake danganta | Category:Songs about bicycles (en) |
Stack Exchange site URL (en) | https://bicycles.stackexchange.com/ |
MCN code (en) | 8712.00.10 |
Keke wani karami na'uin na'urar hawa ce da akan kerata a kasashen turawa, keke dai ana amfani dashi wajen saukaka tafiye-tafiye musamman a cikin gari. Keke nada matukar tarihi da mahimmanci da ake amfani dashi tun lokacin mai tsawo daya wuce.kuma wasu daga cikin hausawa na kiran sa da laulawa.[1]
Tarihin asalin keke
[gyara sashe | gyara masomin]An gabatar da kekuna a ƙarni na 19 a Turai. A farkon karni na 21 akwai kekuna sama da biliyan 1.[1][2] Akwai kekuna da yawa fiye da motoci.
Wanda ya kirkiro keke
[gyara sashe | gyara masomin]Amfanin keke
[gyara sashe | gyara masomin]Ire-iren kekuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Keken dinki
- Keken na hawa
- Keke napep
- Keken gwajin karfi
- Keken dabbobi (amalanke)
- Keken guragu
- keken Wasan tsere
- Keken saka na gargajiya. da sauransu.