Ɓaure

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ɓaure
remarkable tree (en) Fassara
Bayanai
Individual of taxon (en) Fassara Ficus virens (en) Fassara
Ƙasa Asturaliya
Located in protected area (en) Fassara Curtain Fig National Park (en) Fassara
Heritage designation (en) Fassara listed on the Queensland Heritage Register (en) Fassara
Wuri
Map
 17°17′09″S 145°34′26″E / 17.2858°S 145.574°E / -17.2858; 145.574
Ƴantacciyar ƙasaAsturaliya
State of Australia (en) FassaraQueensland (en) Fassara
Local government area of Queensland (en) FassaraTablelands Region (en) Fassara

Ɓaure wata bishiya ce mai ɗimbin tarihi wadda take da amfani matuƙa wajen magunguna da sauransu, musamman ta ɓangaren lafiyar jikin Dan Adam. Kuma bishiyar Ɓaure tana daɗewa a doran duniya sosai don tana shekara fiye da ɗari (100). [1] Kuma ana amfani da sassaƙen Ɓaure wajen ƙarin Ni'imar ma'aurata. [2]. Haka kuma Bishiyar Ɓaure tana da tarihi a cikin Addinin Musulunci don har cikin Alqur'ani mai girma Allah maɗaukakin sarki ya ambace ta. [3]. Saboda haka bishiyar Ɓaure tana da amfani da yawan gaske har da ƴaƴanta ana amfani. Ana kuma anfani da saƙe-saƙin ta wajen yin wasu magungunan

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kenya ta hana sare bishiyar ɓaure da ta shafe shekaru 100". bbc hausa. 11 November 2020. Retrieved 27 June 2021.
  2. "Ni'imar jiki da Gyaran Aure". 13 November 2017. Retrieved 27 June 2021.
  3. "نوع التين المذكور في القرآن الكريم". 24 September 2020. Retrieved 27 June 2021.