Tabarau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tabau kuma Ana Koran shi da madubin ido. Mafi akasari anfi yin amfani da tabarau domin gyara wata matsala da ido yake fama da ita, kamar da ake amfani dashi domin karatu da kuma domin hangmen nesa. Har wayau Ana shi amfanin tabarau yafi yawa a wajen gyara matsalan ido, amma sabanin hakan Ana amfani dashi domin kwalliya