Zazzaɓi
Zazzaɓi | |
---|---|
| |
Description (en) ![]() | |
Iri |
clinical sign (en) ![]() neurological and physiological symptom (en) ![]() |
Treatment (en) ![]() | |
Magani |
magani, ibuprofen (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Identifier (en) ![]() | |
ICD-10 | R50 |
ICD-9 | 780.6 |
DiseasesDB | 18924 |
MedlinePlus | 003090 |
eMedicine | 003090 |
MeSH | D005334 |
Zazzaɓi ciwo ne wanda masu rai ke kamuwa da shi, A kan ji sauyi a cikin jiki da lakar jiki, ta hanyar jin zafi ko sanyi, ya danganta da irin zazzaɓin da ya kama mutum.
Nau'i[gyara sashe | gyara masomin]
Zazzaɓi ya kasu zuwa gida daban-daban kamar haka
- Zazzaɓin ciwon sauro
- Zazzaɓin Mura
- Zazzaɓin muran tsuntsaye
- Zazzaɓin lasa
- Zazzaɓin ciwon sida ko kanjamau
- Zazzabin Koronavirus 2019