Babur
Babur | |
---|---|
| |
Baƙaƙen boko | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
bwr |
Glottolog |
bura1292 [1] |
Babur ko Bura yare ne dake da asali a Najeriya kuma mafiya yawan al'umman Babur suna zaune ne a jihar Borno da Adamawa da Yobe a kananan hukumomi kamar Biu, Kwaya kusar, Bayo, Garkida ,Gulani da sauransu.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Babur". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.