Lahore
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
لاہور (ur) لہور (pa) | ||||
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Pakistan | |||
Province of Pakistan (en) ![]() | Punjab (en) ![]() | |||
Division of Pakistan (en) ![]() | Lahore Division (en) ![]() | |||
District of Pakistan (en) ![]() | Lahore District (en) ![]() | |||
Babban birnin |
Sikh Empire (en) ![]() Punjab (en) ![]() West Punjab (en) ![]() Lahore District (en) ![]() Lahore Division (en) ![]() | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 11,126,285 (2017) | |||
• Yawan mutane | 6,278.94 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,772 km² | |||
Altitude (en) ![]() | 217 m | |||
Tsarin Siyasa | ||||
Gangar majalisa |
Metropolitan Corporation Lahore (en) ![]() | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 54000 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:00 (en) ![]() | |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 042 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | lahore-mc.punjab.gov.pk |
Lahore birni ne, da ke a jihar Punjab, a ƙasar Pakistan. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 11,126,285 (miliyan sha ɗaya da dubu dari ɗaya da ashirin da shida da dari biyu da tamanin da biyar). An gina birnin Lahore bayan karni na goma bayan haifuwan annabi Issa.