Agra

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Taj Mahal, a Agra.

Agra birni ne, da ke a jihar Uttar Pradesh, a ƙasar Indiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 1,585,704. An gina birnin Agra a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.


Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.