Kwando

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwando
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na akwati
Kayan haɗi katako da plastic (en) Fassara
Manufacturer (en) Fassara basket weaver (en) Fassara
Fabrication method (en) Fassara basketry (en) Fassara
kwando sanye da Plums, Zane daga Pierre Dupuis.
kwando da ake ado da shi

Kwando wani mazubi ne wanda ake hadashi daga stiff fibers, kuma anayinsa ne daga abubuwa daban-daban, wadanda suka hadar da wood splints, runners, a cane. Amma yawancin kwanduna anayinsu ne daga kayan itatuwa. da kuma wasu abubuwan kamar, gashin doki, baleen, ko wayan karfe. Kwanduna dai sakasu akeyi da hannu. Wasu kwandunan ana masu marafa, wasu kuma ana barinsu a bude.