Tabarma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wikidata.svgWundi
Coir mat2.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na floor covering (en) Fassara

Tabarma dai abu ce da akanyi shimfiɗa da ita domin a zauna ko ayi wani abu akanta, tabarma ta samo asali ne tun lokaci mai tsawo da akan saƙa ta kafin zuwan cigaban ƙirƙire-ƙirƙire na zamani da fasaha.[1]

Kalolin tabarma[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Tabarmar kaba
  2. Tabarmar roba

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.rumbunilimi.com.ng/KasarHausaSaka.html#gsc.tab=0