Gunki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Gumaka ko kuma gunki yana nufin mutum-butumi wanda ake kirkira kamar siffar mutum ko kuma dabba ko wani abu wanda ba rai acikinsa. Mafi yawan masu amfani da gunki suna bautar shine a matsayin mai biya musu bukata da kula da lamuransu na yau da kullum. A turance ana kiran shi da Idol ko fetish.[1] wanda mafi akasari anfi danganta yan kasar India da yawan anfani da kuma bautawa gumaka.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.