Jump to content

Katifa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Katifa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na bedding (en) Fassara da appliance (en) Fassara
Bangare na gado
Amfani Bacci
Snshanya katifa don anmaya fitari

Katifa na nufin abun kwanciya ne mai laushin gaske wadda tekanolojin zamani yazo da shi. Ana yin katifa zamani da fom (foam) sai kuma ta gargajiya da Auduga wani lokacin ma harda tsumma. Ana yin katifa ne saboda sauƙaƙe bacci da kuma yin shi cikin nishaɗi da annashuwa [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]