Tsauni
Appearance
dutse | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | elevation (en) da natural geographic object (en) |
Bangare na | mountain range (en) |
Karatun ta | Ilimin Kimiyyar Juyin Sifar Kasa (Geomorphology) |
Model item (en) | Mount Everest (en) , K2 (en) , Table Mountain (en) , Matterhorn (en) da Mount Olympus (en) |
EntitySchema for this class (en) | Entity schema not supported yet (E339) |
Nada jerin | list of mountains (en) |
Tsauni ya kasance tudu ne babba na yanayin siffar kasa, wanda kuma yake da tsayi fiye da dukkan sauran bangarorinsa ko kewayensa, tsauni yakan zama mai fadi da kauri da kuma girma a wani sa'in.
Tsauni mafi tsayi a duniya shi ne Tsaunin Everest dake Himalayas a yankin Asiya, wanda tsayinsa ya kai
8,850 m (29,035 ft). Tsaunin da ya fi kowane tsauni a sararin samaniya tsayi shi ne Olympus Mons wanda ke Mars da tsayin kimanin 21,171 m (69,459 ft).
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Tsaunukan Tinesti, Chadi
-
Tsaunin Tahat, Aljeriya
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.