Haihuwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
New Baby Boy
New Baby Boy
hoton sabuwar haihuwa

Haihuwa: Wannan kalmar na nufin yaro ko diya da mace ke fitowa da shi bayan cikin da ta samu ya kai kimanin watanni tara da kwana Tara da samun shi. Wannan da ko diyar da ta samu Shi ne sai a ce ta haihu ko ta sauka. Wasu kuma suna cewa an samu karuwa.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.