Jump to content

Romo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Romo wani gari ne a karamar hukumar Bagwai ta jihar Kano.Romo yakin Dagaci ne guda dake dauke da masu Unguwanni Masu yawan.Haka zalika, Romo headquarter mazaba ce guda, wato Romo, ammma tahada da yankin dagacin Jarumawa a matakin mazaba. Romo, tana Kudu-maso-gabascin Bagwai