Sifiri
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Sifiri ko Sufuri Shine ababen da'ake amfani dasu wajen sawwaƙe tafiya, ko na nesa ko kuma kusa. Ko kuma tafiya daga Wani waje zuwa wani waje kan abin hawa, wannan abin hawan yakasance dokine, jakine, raƙumi ne koma menene indai ba kafa bane to sifiri ne. wanda ayau ake amfani da mota, mashin, jirgin sama, da na kasa dama na ruwa domin sauƙaƙe nisan tafiya.
Bangarorin Sufuri
[gyara sashe | gyara masomin]- Doron ƙasa
- Sararin samaniya
- Saman ruwa/Teku
Doron Ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]A doron ƙasa munada ababen da ake amfani dasu wajen sifiri da yawa, wadanda sunfi waɗan ake amfani dasu asauran bangarorin misali
Idan muka lura zamu ga cewa dukkanin wannan abubuwan suna kawai iya tafiya ne a bayan ƙasa daganan ba wanigu.
Sararin samaniya
[gyara sashe | gyara masomin]Sararin samaniya a sararin samaniya abu kusan dayane mai matukar muhimmanci sosai ake amfani da shi shi ne jirgin sama.
Saman ruwa
[gyara sashe | gyara masomin]Saman ruwa haka saman ruwa abin hawa mai matukar muhimmanci sosai wanda aka fi amfani dashi wurin sifiri shine jirgin ruwa da kwale-kwale.