Mashin
Mashin wanda aka fi sani da Babur (kasancewar kalmar mashin nau`ine na jam`in sunan na`ura). Shi dai babur abun hawa ne na zamani da ake amfani dashi wajen daukaka wahalar tafiye tafiye a wannan lokacin daya samo asali daga kasashen turawa.
Asali[gyara sashe | gyara masomin]
Asali dai mashin ba dashi ake amfani ba wajen tafiye-tafiye amman daga baya ne cigaba yazo inda ake amfani dashi domin zaka iya tafiya mai nisa da shi a cikin lokaci ƙanƙani.[1]