Fatauci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Fatauci dabi'a ce ta neman Kudi daga wani guri zuwa wani guri, shi dai fatauci akanyi shi ne domin kasuwanci inda mutum zai tashi daga inda yake yaje can wani guri mai nisa fatauci Akan kwashe watanni wani lokacin ma shekaru ana fatauci kafin a dawo gida.

Dalilin fatauci[gyara sashe | gyara masomin]

Kasuwanci

Cikin dalilan fatauci akwai

  1. Kasuwanci
  2. Neman kudi
  3. Bunkasar tattalin arziki

Da dai sauran su

Matsalolin fatauci[gyara sashe | gyara masomin]

fatauci

A wani lokacin cikin matsalolin da fatauci kan haifar har da mantawa da iyali inda mutum sai ya kwashe shekaru batare da ya jiyo wajen iyalin shi ba.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://hausadictionary.com/fatauci