Saniya
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
organisms known by a particular common name (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
livestock (en) ![]() |
Shanu, namiji:Sa, tamace: Saniya, karami:ɗan maraƙi, babba:Bijimi, kalman shanu kuma shine gama-garin jinsi, dabbace mai Ƙafafuwa hudu, mutane suna amfani da dabban domin aikin yau da kullum, kuma suna samun nama, taki, madara da kuma magani daga jikin dabban. Shanu dabbace wacce mahauta suke yawan safaranta saboda tana daga cikin dabba da akafi yawan cin namanta a duniya, akan sarrafa naman ta wajen girke girke daban daban, naman shanu tana daga cikin nama masu dadi da kuma gina jiki.
Akan sarrafa nonon da ake tatsa ajikin shanun ta hanyoyi daban daban kamar su yogot da sauran su, sannan akan sha nonon shanun da fura ko kuma danbu, akan sha wasu magunguna na gargajiya da nonon shanun.
Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]
Aiki[gyara sashe | Gyara masomin]
Kiwo[gyara sashe | Gyara masomin]
Sifiri[gyara sashe | Gyara masomin]
Amfani[gyara sashe | Gyara masomin]
Dabbace wacce ake tatsan madara a hantsan ta.
Nau'i[gyara sashe | Gyara masomin]
Noma[gyara sashe | Gyara masomin]
Ana amfani da shanu a gonaki domin yin huɗa.
Wasanni[gyara sashe | Gyara masomin]

Tseren Shanu kenan a wani gari mai suna Pacu-Jawi dake cikin yammacin ƙasar Indonesiya, ana yin tseren ne a cikin taɓo
Ana amfani da shanu wajen yin wasannin gargajiya, kaman hawan kaho, tsere da dai sauransu.