Fura

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fura
Fuura 03.jpg
Tarihi
Asali Najeriya
fulanin dake dama fura da nono
fura da nono
fura/dawo
Fura na qirga
Ƴar Fulani tana dama fura

Fura wani nau'in abinci ne da ake sha, ana sarrafa fura ne ta hanyar amfani da gero kuma mafi yawancin inda aka fi amfani da shi 'yan Arewacin Najeriya ne. Kuma wadanda suke sai da ta su ne Fulani. Kuma wannan al’ada ce ta Bafulatani. Ana iya cin ta haka nan ba tare da an dama ta ba. Kuma ana iya dama ta a sha ta da nono ko madara ko ruwa zalla. Fura ta kasance abinci mai dadin gaske wajen fulani da wadanda ma ba fulani ba. [1][2].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.