Kanunfari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kanunfari
abinci, spice (en) Fassara, Q4100298 Fassara da kampo herb (en) Fassara
Kayan haɗi bud (en) Fassara
Kayan haɗi essential oil (en) Fassara, tanning agents (en) Fassara, eugenol (en) Fassara da caryophyllene (en) Fassara
Tarihi
Mai tsarawa Kaninfari

Kanumfari yana daga kayan abinci. Ko kuma abinda ake sawa a cikin abinci don ƙansasa abincin kuma ana amfani dashi wajen haɗa shayi da daka yaji da maganin sanyi da dai sauran kayan abinci. Ba duk ƙasa ake samun masu noman shi ba. Kanumfari yanada matuƙar amfani ga Dan Adam.[1] haka kuma kanumfari yana motsa sha'awa.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.bbc.com/hausa/labarai-56487462
  2. Sani Abdulmuminu, Umaymah (4 April 2021). "Kanumfari na motsa sha'awa ga mata da maza da kuma jinkirta tsufa". Retrieved 26 June 2021.
Cloves shirye da za a bushe