Rediyo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
dogon ƙarfen gidan rediyo
mai watsa labarai a gidan rediyo

Rediyo dai wata akwatin sauti ce da ake sauraren labarai ko kiɗe-kiɗe ko wa'azi da dai sauran su, tun lokaci mai tsawo daya wuce ana amfani da rediyo domin sauraren labarai da wasu mahimman abubuwa, rediyo na ɗaya daga cikin hanyoyin da suka fara baiwa mutane damar sanin haƙƙoƙin su a duniya dama sanin abinda ƙasashen duniya ke ciki na yau da kullum.

teleskop ɗin rediyo (radio telescope)

.

Amfanin rediyo[gyara sashe | Gyara masomin]

hotin rediyo

Rediyo na da matuƙar amfani a wajen mutane domin anan ne mutum zai rinƙa samun labaran da duniya ke ciki kai tsaye kuma labarin gaskiya ba labarin da bai da inganci ba.

inda akafi amfani da rediyo[gyara sashe | Gyara masomin]

1. A gida 2. A majalissun mutane 3. A wajajen aiki 4. A cikin mota Da dai sauran su.

gidajen rediyo[gyara sashe | Gyara masomin]

Akwai gidajen rediyon da ake dasu a duniya sosai ga wasu daga cikin 1. BBC HAUDA 2. VOA HAUSA 3. DW HAUSA 4. NAGARTA REDIYO 5. FRI HAUSA. Da dai sauran su [1]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. https://www.equalaccess.org/ha/our-work/projects/radio-station-sustainability-is-key-to-countering-violent-extremism/