Jump to content

Taga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Taga
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na aperture (en) Fassara, building material (en) Fassara da architectural element (en) Fassara
Bangare na façade (en) Fassara, gida, Gini da kofa
Amfani daylighting (en) Fassara, view (en) Fassara da ventilation (en) Fassara
Kayan haɗi glass (en) Fassara
Taga
taga ta gilas
Taga ta holoko

Taga da turanci window wasu sun ari kalmar inda suke amfani da ita a matsayin Hundo. Taga dai wani kafa ne da akeyi a jikin gini Daki ko Gida da sauransu, sai dai ita taga bawai anayinta Dan shiga da fitar masu shiga gida ko daki bane, saidai dan samun shigar iska, haske, ko dan yin kwalliya da sauransu, wannan ne ya babbanta ta da Kofa wanda shi ake yinsa dan shiga da ficen mutane zuwa cikin gida, daki da sauransu.