Kofa
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
architectural element (en) ![]() ![]() ![]() |
Bangare na |
gida da vehicle (en) ![]() |
Connects with (en) ![]() |
doorway (en) ![]() |
Item operated (en) ![]() |
door hinge (en) ![]() ![]() |

kofa a Georgia
Kofa daga Kafa da turanci Door wato hanya datake a bude kuma ana kulle ta, Murfin kofa shi ake kira da Kyeure, kuma ana hada shine da wani abu wanda aka samu daga wani abun mai karfi wadda ba za'a iya budewa a cikin sauki ba, kuma za'a sha wahala wurin karyawa, abubuwa kamar katako ko karfe. Kofa nada babbanci da Taga sanadiyar dukkanin su a jikin ginin daki suke. Kofa dai mashigine kuma mafita ne na daki, gida da sauran wuraren da ake shige d fice. Kofofin zamani ana yinsu cikin samfari daban daban, wasu akan samasu gilasai da wasu kwalliya a jiki. Anasama kofa mariki dayake hadata da jikin ginin da aka kafata aciki, inda shine kuma yake bayar da damar turata gaba ko baya.