Daki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Group half.svgDaki
Japanese youth hostel room.jpg
Bayanai
Iri wuri
Daki na Alfarma

Daki dayawa kuma Dakuna, wani wurine da Dan'adam ke samarwa Kansa dan yadazango ko dan yahutawa, yayi barci da sauransu, Daki nakasancewa shi kadai ko acikin Gida, idan akasamu dakuna dayawa a wuri sannan an kewayesu to sun samar da gida kenan.

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.