Jump to content

Baƙo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Baƙo

Baƙo suna ne na mutane Hauswa musamman ƴan Najeriya da Nijar. Ana fassara shi zuwa "Yaron da aka haifa bayan isowar maziyarta a gida." . [1]

Fitattun mutane masu suna

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Audu Bako (1924–1980), dan sandan Najeriya kuma gwamnan jihar Kano na farko
  • Ibrahim Bako (1943 – 1983), babban hafsan sojin Najeriya.
  • Ishaya Bako (an haife shi a shekara ta 1986), darektan fina-finan Najeriya kuma marubucin allo.
  1. "Bako: Name Meaning, Origin & More | MyloFamily". Mylo (in Turanci). Retrieved 2024-10-22.