Jump to content

Haɗari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Hadari)
hatsari
failure mode (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na incident (en) Fassara, manner of death (en) Fassara da calamity (en) Fassara
Has cause (en) Fassara cause of accident (en) Fassara
Yana haddasa injury (en) Fassara da Mutuwa
Karatun ta accidentology (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara type of accident (en) Fassara
Handled, mitigated, or managed by (en) Fassara accident prevention (en) Fassara da accident insurance (en) Fassara
Hadarin jirgin kasa a Versailles, Faris a shekarar 1842
Hadari baya da lokacin Yana zuwa ba zato ba tsammano

Hadari abune da yake faruwa da tare da ana so ba, a takaice lamari ne da yake faruwa ba tare da ana bukatar sa ba, wanda kai tsaye bazamu iya cewa Dan adam nada hannu wurin faruwar sa ba domin yana faruwa ne ba tare da shiri ba.[1] Kalmar Hadari ta nuna rashin dora alhaki akan kowa, amma zai iya faruwa a sanadiyyar rashin kiyaye halin ko'in kula. Mafi yawan masu bincike wadanda sukayi nazari akan Rauni/Ciwo da aka samu bisa tsautsayi, suna gujema yin amfani da kalmar hadari a wannan bangaren, sunfi maida hankali akan abubuwan dake haddasa samun munanan raunuka da kuma hanyoyin da za'a rage faruwar hakan.[2]. Misali idan Icce fado kasa a sanadiyyar matsanancin iska,ba zamu dora alhakin hakan akan wani ba, amma mu lura da yanayin girman iccen, lafiyarsa, inda yake da rashin kula daya samu, saboda duka wadannan suna iya zama sanadiyyar fadowarsa. Mafi yawan karon motoci ba zamu kirashi da Hadari ba, sai dai masu amfani da harshen ingilishi sun fara amfani da kalmar a Karni na Ashirin sakamakon jita jita da aka yada a kafofin sada zumunta domin kare muradin kamfanonin ababen hawa na kasar Amurka.[3]

Ire iren Hadari

[gyara sashe | gyara masomin]