Banki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Banki wurin kasuwanci ne inda ake aje kudaden mutane kuma a bada bashi.[1] Banki yana da matukar muhimmanci a al'umma, saboda haka ne kowane kasashe ke bashi tsaro da tsari na musamman.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]