Takobi
Takobi wani makami ne na ƙarfe wanda ake amfani dashi gurin yaƙi ko kuma kare kai, wanda siffan shi kamar wuƙa [1] sai dai shi yafi wuƙa tsayi da kauri.
Akanyi har na zinare da azurfa, sai dai na ƙarfen shine yafi yawa, anfi amfani da takobi a zamanin da.