Baduku

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
wani tsoho mai baduku a bakin shagon shi

Baduku suna ne da ake bama mai gyaran takalmi ko Kuma Wanda yake sarrafa fatu ta hanyan yin kayan amfani kamar su jaka, laya da sauransu.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "sana'ar dukanci". rumbun Ilimi. Archived from the original on 21 October 2021. Retrieved 14 August 2021.