Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Allaurar hannu
allurar ɗuwawu
ana yiwa yaro allura riga-kafi
kalan wata allura
Allura wata aba ce da ake amfani da ita wurin dinkin tufafi ko jaka ko takalmi da dai sauransu. Ana samar da allura ne ta hanyan sarrafa karfe. Haka kuma akwai allura wadda ake amfani da ita a Asibiti don yiwa marasa lafiya allura, ko kuma riga-kafi.[1] Haka kuma har dabbobi ana amfani da allura wajen yi musu alluran neman magani, da dai sauransu.