Hunturu
Hunturu wani lokaci ne da ake fama da tsananin sanyi da hazo harma a wasu ƙasashen akan samu ruwan ƙanƙara mai yawan gaske idan lokacin hunturu yazo musu.[1]
Hunturu a Nahiyar Afirka[gyara sashe | gyara masomin]
A nahiyar Afirka akan yi fama da hunturu daga watan Afrilu har izuwa watan Agusta[2] na kowa ce shekara.
Hunturu a Ƙasahen Turai[gyara sashe | gyara masomin]
A ƙasashen Turai mafiya yawan lokuta anfi fama da hunturu daga watan Janairu zuwa watan Afrilu a kowa ce shekara.[1]