Koma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ita koma jaka ce ta raga da ake yi wa katon baki. ridi biyu ake yin ta, ana rike kowacce daya kuma a hagu, idan aka shiga ruwa da ita sai a rika tafiya, can kuma sai a hade bakin a fitar waje.