Taguwa
Taguwa ko Riga wacce ake amfani da ita wajen rufe tsiraici ko ado.
Asali
[gyara sashe | gyara masomin]Asali dai kalmar Taguwa kalmace wacce akace tasamo asaline daga wani bahause sunanshi "guwa" to dai kamar yadda aka Dani hausawa Ada mutane wanda suke amfani da ganye ko fata wajen rufe tsiraicinsu. Toshi guwa sai yakawo cigaba akan cigaban da hausawan wannan lokacin suke dashi nasaka fata ko ganye ajikinsu wacce tabashi daman samun fata ya fasa tsakiyanta ya cire wuya shi ne jama'a suka gani sai muke mamaki sai sukace " laa kalli taguwa" suna nufi tashi guwan.
Ire-iren riguna
[gyara sashe | gyara masomin]Munada nau'ikan riguna ayanzu da dama domin kisan kowane irin yanayi da lokaci da irin kayan da yakamata mutum yasaka ajikinsa ayanayi nasanyi akwai rigar sanyi zafi, aiki, ruwan sama, shiga rafi, biki da sauransu.
Haka kowacce kasa/gari da yadda suke saka rigar su yadan ganta da irin al'adarsu kuma kayanda babba zaisa da banbanci dana yaro haka mekudi da talaka haka mace da namiji ds. Kamar kasar turai sukan sunfi saka kananan riguna kalansu;
Na Kasashen turawa
- xford Button-Down Shirt.
- Dress Shirt.
- Cuban Collar Shirt.
- Overshirt.
- Flannel Shirt.
- irt.
- Chambray.
- lassic Short Sleeve Shirt ds.
Kasashe hausawa
- Kaftani
- Shakwara
- Jamfa
- malin malik
- yar ciki.
Haka sauran kasashe suma sunada kalar nasu rigunan waɗanda ba wannan ba.